VIDEO DIN SHIGOWAR PRESIDENT NA SRC 
WATO UWAISU IBRAHIM BABBA  WAJEN 
ZABEN TARE DA YANTAKARKARINSA 

A RANAR 19 JULY 2020 ZABEN KUNGIYAR DALIBAI YAN ASALIN JAHAR KANO BAKIDAYA DAKE MAKARANTUN GABA DA SAKANDARE YA GUDANA A INDA MAKARANTAR KIMIYA DA FASAHA DAKE GARIN WUDIL SUKA TAKA RAWAR GANI AWURIN ZABEN  ,