Ad Code

Justin: hukukmar EFCC Ta sake binciko 90bn da AGF Ahmad Idris yay sama da fadi bayan 80bn similar 170bn kenan yakuma bayyanan wani minster din da manyan jami’an gwamnati

 

EFCC tasake binciko waso kudin kimanin 90bn da ya handmade bacin 80bn, ayayin bincikarsa 


Hukumar EFCC ta sake binciko wasu sabbin N90 biliyan bayan N80 biliyan da ake zargin AGF Ahmed Idris da handama, jimilla ta kai N170 biliyan a yanzu,

A yayin bincikarsa, Idris ya bayyana sunan wani minista tare da wasu manyan jami'an gwamnati da ke da hannu wurin damfarar N170 biliyan 

An gano cewa, Idris yana bada hadin kai wurin binciken inda a halin yanzu har an gayyaci wani sakataren gwamnatin tarayya da Idris ya ambata 

Majiya ta sanar da cewa, Idris ya sha alwashin mayar da wasu tsabar kudi zuwa lalitar gwamnati yayin da ya ke rokon EFCC da ta bada belinsa.

Ad Code