Ad Code

Justin Ganduje ya chanja sunan Jami’ar wudil KUST zuwa Jami’ar Aliko Dongote.

 

Ganduje ya chanja sunan Jami’ar wudil KUST zuwa Jami’ar Aliko dangote 

Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano (KUST), Wudil.

Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Muhammad Garba ne ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Asabar, ya ce ci gaban ya biyo bayan shawarar da kwamitin da jami’ar ta cimma ne bayan dogon Lokaci tana nazarin hakan.

Ya bayyana cewa a yanzu ana kiran makarantar Aliko Dangote University of Science and Technology (ADUST), Wudil.

Malam Garba ya ci gaba da bayanin cewa an mika takardar neman amincewar ga majalisar dokokin jihar domin nazarin dokokin da suka dace da suka kafa jami’ar domin yin gyaran

Ad Code